Abubuwan da mutane

ke fada akan ta

Di'ja | Mawakiya

Smart Ki tsara wa iyalanki rayuwa ingattacciya da Lydia IUD. Kada ki bari wani abu yasa kiyi kasa a gwiwa. Ki kasance wayayyar Lydia.

Rachael Okonkwo | Yar fim

Kada ki bari wani abu ya hanaki cimma burinki, tsari mai kyau yana hana daukan cikin bazata. Ki zabi kasancewa wayayya gameda Lydia.

 

Maryam Booth | Yar fim

Mafi wanzuwar hanyar bada tazarar haihuwa da kuma ingaci itace Lydia IUD. Ki kasance wayayyar Lydia

Lolo | OAP

Kiyi amfani da Lydia IUD don yin tsari mai kyau gameda bada tazarar haihuwa tsakanin yayanki. Sai ki more rayuwarki ba tare da shauki ko tantama ba. Ki kasance wayayyar Lydia.

beLydiaSmart
close

Schedule Interview

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit.

We will get back to you as soon as possible on the health provider’s availability.

Don neman Karin bayani gameda hanyoyin bada tazarar haihuwa
ku kai ziyara ga wannan shafin yanargizo www.honeyandbanana.com